Hukumar 'yan sanda mai kula da kare tarbiyya a Jamhuriyar Nijar, ta kaddamar da samame a shagunan sayarwa da kuma shan tabar shisha a Yamai babban birnin kasar. 'Yan sanda sun kwace daruruwan kuttu da ...