Sunan Aisha Buhari, matar Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari, na ta waɗari a bakunan 'yan ƙasar musamman a shafukan zumunta tun bayan da ta gayyaci 'yan takarar shugaban ƙasa na dukkan jam'iyyu zuwa ...